Sadaukarwa
Littafin 'Sanadin Kenan' sadaukarwa ne ga duk makaranta littattafan Takori, wadanda na sani da wadanda bansani ba. Ina son ku, ina alfahari daku. Allah ya kara zumunci.
Don Tunawa Da
Domin tunawa dake marigayiya Kakata kuma Goggo na HAJ. HAWWA ABUBAKAR WALI.
Gargadi
Ba’a yarda a karanta ko a rubuta littafin nan a kowacce kafar sadarwa ba, gidan radio da sauransu ba tareda izinin marubuciyar sa ba. Yin hakan zai jawo gurfana a karkashin shari’a insha Allahu.
Tunasarwa
Masha Allah,Allah ya kara basira da lfy mai amfani
I really enjoy your novels
Gaskiya sumayya kabara kinyi kokari sosai alittafin jiqas Allah yakara daukaka
Masha Allah ubangiji Allah yakara basira da daukaka aunty sumy
Masha Allah aunty sumayya a kullun a dauki takardar ki sabbin abubuwa ne zakaci karo dashi salon da ban ne da alamar labarin Amina da Dr ta ga carrying uba jikas da matar uba wacce narasa da sunan da zan kirata allah yakara jagora
Littafi bana kiba baiyi ba , Allah ya kara basira yar mutan kabara
Masha Allahu..Allah ya qara basira
Masha Allah
Masha Allah Allahu y Kara basira lfy da karfin Ido Muna godiya
Masha Allah dagaji zaiyi maana dukkan littafinki darasine
Masha Allah takorinmu Allah ya karo basira
Masha Allah anty sumaiyyah Allah ya kara basira da kwarin ido dukkan rubutunki bnida haufi akanso akwai darasi ga nishadi ga uwa uba muhimancin zumunci Allah ya kara lfy
Ah lallai laila bata da kirki, yarinya mara lfy marainiyar Allah. Allah Ya sa amina ta yarda. Masha Allah anty sumy Allah Ya qara basira, ban taba karantawa ba kuma tun daga page one nacsan novel dinnan yayi iya yi gsky
Good 👍
Very nice
Ina son littafan baiwar Allahn ga wlh. Saboda akwai fadakarwa sosai.
I like reading