Skip to content

Gadan-gadan Ilya ya shiga aiwatar da aikin amanar da Amina ta damka masa. Sai da ya kammala komai, madaidaicin 'apartment' din Goggo mai jan rufi ya kammala, mota kirar (E-Class) ta iso. Matsala daya ilya ya samu, wato dole Goggo ta je a yi mata fasfot da daukan hoto. Daga baya dabara ta zo masa, ya je ya samu Goggo ya ce ta yi shiri su je wani waje za a yi musu takardar zama 'yan kasa, kuma dole sai an dauki hoto.

Goggo ba ta yi musu ba suka je aka yi mata fasfot ba da saninta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Sanadin Kenan 25”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.