An shake katafaren dining-table din da nau'ikan abinci kala daban-daban. Ga wasu greeting cards manya-manya an manna a kowacce kusurwa ta falon. Mutum biyu ne zaune a 'dining' din suna cin abinci, a jikin kowanne greeting card an rubuta 'Welcome to Government House ILYAS'.
Duk suka dago suka dube ta da murmushi, Ilya da Gwamna Ma'arouf Habibu Ji-kas. (Ilyan Goggo). Ta hada ido da Ilya wanda idonsa ya ciko da hawaye ga murmushi yana yi duk a lokaci daya, da gani hawayen farin ciki ne. Ya sha farar shadda kal 'yar ciki da babbar. . .
Masha Allah
thanks