Skip to content

Zura mata ido ta yi cikin tunani. Da ta gaji da kukan sasan iyayenta ta yi, ta wuce Innarta tana yan ayyukanta, ba ta tayar da kai ta dube ta ba gadon Innarta ta haye tana share hawayen da suka ki daina gudu kan fuskarta.

Lokaci lokaci Innarta tana shigowa ta dauki abin da ya kawo ta ta fice ba ta ce mata ki ci kanki ba.  Har ta ri ga ta saba da rashin kulawar da take fuskanta daga Innar ta ta idan tana yi wa Innawuro kukan Innarta bata son ta, sai ta kwabe ta da cewa. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.