Skip to content

Har wadanda ke ciki suka fito suka shiga cikin gida ba su lura ba.

Isowar Daddy dan wurin Aunty Safiya ya zo da gudu ya ce musu wallahi Hamma ya dawo. Hanan ta dan harare shi "Wuce nan mai karya kawai."

Yaron ya dan yi narai narai kafin ya hau rantse sai ga yara sun yi hudu da gudu suna fadin Hamma ya dawo cikin suka bi su cike da mamakin ta inda Hamman ya shigo su ba su gan shi ba dan sun manta da motar da ta shigo.

A babban falon gidan kowa na zaune ana ta farin. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.