Skip to content

An je Abuja an shirya wa Aina wuri, daga Daura mutum biyu suka zo sai nan mutanen arzikin Gwoggo su ma su biyu sai Laila cikon ta biyar. Ba su samu tafiya Daura ana saura sati daya ba sai ana saura kwana huɗu, har sai da Gwoggo Indo ta yi taron bikinta anan duk da da yawa za su bi ta har Daura, Walida ma ta ce za ta je tare da itan suka tafi da Laila da wasu aminan Gwoggo.

Sun shiga Daura yamma liƙis, shigar su gidan gida ya ruɗe sai maraba ake musu, wasu. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.