Skip to content

Washegari bayan ta idar da sallah ta zauna kan Capet tana adhkar tana kammalawa ta tashi tsaye tare da zare hijab din jikinta ta tube tana shirin shiga wanka idonta ne ya sauka akan jakar jiya.

A hankali takarasa gaban jakar tare da zama kan sopa janyo ta tayi kirjinta na harbawa da sauri saboda tuna kisan kan da akayi a kanta, kamar mai gudun a kamata tafara zuge zip ɗin jakar a hankali, takardu ne a ciki masu yawa sosai wani red file mai matukar kyau yaja hankalinta dan haka shi ta janyo ta fara buɗewa a hankali. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.