Ba'a wani ɗauki lokaci mai tsayi ba baƙon ya iso da jerin gwanon motoci sai kace wani shugaban ƙasa. Wasu daga cikin Yan jaridur ne suka fita domin tararsa, koda suka shigo cikin holl ɗin NIDAL tana tsaye batare da ta motsa ba har suka ƙaraso dab da ita. Sannan ta buɗe bakinta a hankali tace"
Morning Sir.
Akan takaici MD ji yayi kamar ya shaƙo wuyan ta ya wanke fuskarta mai kamada wankaken karas da mari. Baƙon nasu zata gaidar haka? Bama tare da takalle shi ba.
Cikin sakin fuska sosai baƙon ya. . .