Skip to content

Bismillaheer rahmaneer raheem

Ko da ta tashi da safe ma sanyin jikinta karuwa yayi fiye da tsammani, da kyar ta kammala shirin fita office, ta fito ta nufi ɗakin Ammi, akan sallaya ta tarar da ita tana karatun Morning Adhkar. Gurin ta ta ƙarasa ta zauna a gefen ta tare da ɗaura kanta saman kafaɗar Ammi.

Murmushi Ammi tayi ta ɗan juyawa ta kalli fuskar NIDAL tare da shafawa.

Cikin sanyi murya ta ce"

Ina kwana Ammi"

Ajiyar zuciya Ammi ta sauke tana ci gaba da kallon fuskar NIDAL data lumshe idanuwanta tace"

Kin tashi lafiya hope dai kin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.