Skip to content

Juma’a 21 Jumada Thani

Abinci ake ci bisa dining table kamar yadda yake a al’adar gidan. Furkan ne tsakanin Intisar da Aminu, Hajiya ta kiftawa Aminu ido za a yi mugunta kenan, ya ce da Idris ya miko masa ketch-up (tumatirin kwalba) sai ya faki idon kowa ya janyo har da kwalbar pepper irin attaruhun nan da Larabawa ke sarrafawa cikin kwalba ya zazzaga ketch-up kadan kafin ya zazzaga yajin pepper din kusan rabin kwalbar a plate din shi ya cakude shinkafar ‘fried-rice’ din shi, yau kam ya kudire Saratu ba za ta. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

6 thoughts on “Siradin Rayuwa 13”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.