Ko kafin a dawo hutu, lokacin aikin su a Riyadh wanda dama na wucin gadi ne ya cika, an cilla Bashir Sambo kasar Korea aikin Jakadanci. Su Hunainah sun yi bakin ciki ba kadan ba na rashin sallama da kawar da suke so kamar ran su ga shi kuma basu taba tunanin yin musayen lambar waya ba.
Hajiya Hadiza, ta roki Allah ya cire mata wannan tunanin da ke addabar zuciyarta yake kuma neman wargaza mata farin ciki, tunanin cewa wai diyar ta Fatimah ta gani. Shi maigidanta ma da ta fada masa dariya ya yi ta yi mata wai. . .
Sannu da kokari
Good bless you
Thanks
💖💖
Muna godiya sis