Najib ya fashe da kuka, ‘Faisal, anya wannan Yayan mu ne da na sani mai so da kaunar Daddy?”
Shi ko Al’ameen ba su san a halin bakin cikin abin da ya ke tunanin mahaifin su ya aikata ne ya furta wadannan kalaman ba, a ganinsa me Daddy ya rasa a rayuwa da zai tsunduma kan shi cikin irin wannan masifa in ban da rashin godiyar Allah? Har nawa duniyar take da zai bari neman mulkin duniya ya rinjayi imanin shi?
Kudi dai na gwamnati albarkacin aikin soja bai san wane iri yake so kuma ya yi ba. Ya. . .
Thanks alot
Muna godiya
Sannu da kokari, muna godiya
Thank you sis
Muna godia,ALLAH ya kara basira
Ako yaushe ina mai alfaharin kasancewa daya daga cikin makaranta littafanki,hakika ke yar baiwa ce na karanta tun daga siradin rayuwa har zuwa masarautarmu,Allah yakara maki lfy da Nisan kwana hakika ke yar baiwa ce
I love group
Mun gode Allah ya kara girma da daukaka
Mashaalah takorinmu Allah yakara basira Muna gdy.
Mashaalah takorinmu Allah yakara basira Muna gdy..
Godiya muke