Sanye ta ke cikin danyar atamfa Super English, ruwan kwai da aka yi wa ratsi da shudi da jaja-jaja, atamfar ta yi matukar amsar dan kyakkyawan jikin ta, an yi mata dinki zani da riga fitted kanta babu kallabi, maimakon haka ta daura shi ne a kan cinyar ta, gashin kanta wanda yake curl a sake yake bisa dogon wuyan ta, sanyin air-condition ya kara taimakawa ainun wurin kara kwantar da shi lub-lub a wuyan ta kamar ba abin da ya dame ta.
Sai dai ta yi ‘yar rama wanda hakan ya kara mata kyau, fuskar ta. . .
Mun gode
Muna godiya
Allah ya Kara basira yar uwa
Muna godiya
Allah ya saka da Alkhairi
Allah ya kara basira da martin ido aunty sumy
Well done, Allah ya qara basira,Anty Sumayya.
Masha Allah
Thanks