Abuja, Ranar Litinin
Karfe Hudu Da Rabi Na Yamma
Intisar ta tashi da matsananciyar damuwar da bata san ko ta mece ce ba a safiyar yau Litinin. Wani irin kunci ke damun ta a zucci da bata san ko na mene ba kamar koyaushe wani sabon al’amari zai faru da ita mai dadi ne ko mara dadi?
Ta rasa meke damun ta kwata-kwata, don haka ne ma ta langabe a gado tun safe har yamma ko falon su bata leko ba, bata ko so Anti Saratu ta ganta, don ta san muddin. . .
You are the best
Kudos aunt sumayya
Godiya kwando kwando