Su Goggo Jummai basu tafi a ranar ba sai washegari Laraba, Baffa yace Intisar ta shirya su tafi tare ta karbowa Daddy rubutun da za’a fara yi mai na tsarin jiki duk sati, in yaso sai su dawo ita da direban da zai kai su. Suna ta jiran Ado da ya tafi cefane har shabiyun rana bai dawo ba sai Daddyn ya kira Faisal yace ya je ya kai su.
Ko kadan ranta bai so tafiyar nan da Faisal ba, ita yazu ko hanya bata so ta hada su sabida haushin sa da ta ke ji akan budurwar sa. . .
Mun gode
Mun gode sosai
Mashaallah….
Bakandamiya
Muna godiya
Gaskiya Takori ki bar Faisal ya auri Intisar ki bar Aminu da gantalalliyarsa
Allah ya Kara basira da xakin hannu
Bravo alayki anty summy