A kalaminshi na karshe, wadanda kuma suke kalmomi na karshe a littafin da alama ma yanzun ya rubuta;
‘To in haka ne shi meye ribar sa a rayuwa? Da me ya yi riba da me ya tsira? Bai gani ba! Bai ci riba da son Intisar ba, bai ga amfanin ilmin daya nema don ta huta da shi ba, tunda Al’ameen billonnaire ne, baya bukatar a agaza masa, bai ga ranar da son da ya shekara yi mata yai masa ba. He is but a real loser! To amma tunda don ita ya nema, shi mai mallaka mata duk. . .
Muna godiya
Da kyau diyar daddy makarfi da aunty Saratu! Gara ki nuna musu kema kin girma but billah ina tausayin faisal takori
Masha Allah
Mashaa’Allah Allah ya kara basira Sis.
Masha Allah
Masha Allah Allah y Kara basira da zakin hannu
ALLAH ya Kara basira.
Masha Allah,Allah ubangiji yaqara basira yayi jagora ameen
Allah ya qara basira ya baki ladan fadakarwa amin