A lokacin ne hankalin ta ya kai ga Hidayah da Hunainah wadanda ke hada komatsansu cikin ‘trollies’ din su basa ko dubarta. Hankalinta ya tashi, ta ji babu dadi ta ce,
“Ku kuma ina za ku?”
In jakunkunan su sun amsa, to suma sun tsinka mata. Ta ja jiki ta sakko daga gadon fuskarta jike da hawaye taje ga Hidayah da Hunainah, ta kama kowacce da hannu daya ta rungume a jikinta ta cigaba da kuka mai tsuma rai su kansu basu san sanda hawaye ya cika idon su ba. Tace cikin kuka
“Don Allah ‘yan kanne na ba. . .
Allah ya qara basira,Hajiya Takori
Allah ya kara basira muna godiya maman safa da marwa
Wayyo! Allah yasa lfy kike , bami ga posting ba
Wayyo Faisal ina sanadin aurenku da Intisar ya 6uya.
Allah ya kara basira
madha Allah😍