Hakan kuwa a kayi, ta fito daga jirgin MEA International sanye da doguwar riga kirar Oman, ta yane kanta da kankanin mayafin panorama kalar baki da ratsin toka-toka, yayinda abnormal idanuwanta ke saye cikin farin medicated din ta mai kama da gidan biro sabida sirinta. Kafar ta bakin takalmi ne mai tsayi sosai kuma mai tsari da ban shaawa, babu wani make-up a tare da kasaitacciyar fuskar ta, sai wannan kyawun ziryan mara algus da kyale-kyalen zamani Ta na rataye da matsakaiciyar jakar hannu, siraran labbanta dauke da murmushi kayatacce ga Daddynta data fara yin tozali da. . .
Muna godiya Allah ya saka da Alkhairi sister
Gsky bnso Alameen y rasu b😭
Muna matuqar godiya Anti Sumayya, Allah ya saka da alkhairi.
Lallai jama’a an sha kuka! 😂
Jazakillahu khair aunty sumy
Job well done Anty Sumayya… Allah ya qara basira
Allah ya kara basira Maman Safa
Jazakallahu khairan
Allah ya kara basira