Sannu-sannu yake takun shi mai karfi irin na mahaifin shi, bai san dakin da take kwana a gidan ba, amma zuciyarsa ke ba shi tana kicin din ta.
Gidan Bello Makarfi na garin Abuja irin tafkeken gidan nan ne (family house) da wani sai ya yi wata bai ga dan uwansa ba, in har ba shi ya neme shi ba, don haka ba wanda ya san Al’ameen na zuwa kicin, in ma da wanda ya sani yake kuma kallonsa da duk wani takunsa to Dela ce, shugabar ma’aikatan gidan.
Duk wani shige da ficen Al’ameen a. . .
Thanks so much
Sannu da kokari
Dr kana ruwa
Godiya mai yawa
Danny da kokari
Masha Allah. Allah ya kara basira
Halima tayi wa Alameen kanin kazar kuku