Skip to content

1 Rabi Al-Thani

Wata biyu bayan dawowarsa

Al’ameen da Halimar shi (Kamar yadda ya nace da kiranta) sai aka soma shimfida ingantacciyar soyayya mai ban mamaki da ban sha’awa. Barin yanzu da ba su da shamaki, Hajiya kishi ya kore ta don har kwanaki suka shura tana Dubai ta ki dawowa. Su Khalil tun safe in sun tafi makaranta sai karfe shida na yamma suke dawowa don haka ba su ma san me Al’ameen ke yi a gidan ba, kai ko a mafarkin su ba su kawo ya ma san hanyar kitchen din gidan. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

5 thoughts on “Siradin Rayuwa 8”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.