Skip to content

Ni dai bin bayan Ammi na yi da kallo har san da ta shige wani ɓangare da ke cikin falon, bin ta nake da idanu da sauyin yanayin da naga ta samu cikin lokaci ƙalilan, jikinta a saɓule hakana walwalar da ta shigo da ita a ɗazun ta ɗauke, a zuciyata na shiga tunanin abun da zai sauyata zuwa wannan yanayi wanda yafi kama da alhini, sai dai mamakina yafi ta'allaƙa akan abun da zai sata a damuwa alhalin tana cikin wannan daular?

Hoto! Kalamar hoton ta sake haskawa acikin kaina ina mai tuna furucinta ga Suhail. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.