Skip to content

A wannan daren haka Ya Kabiru ya fita ya nemo min abincin da zanci, tuwan dawa ne da miyar kuɓewa busassa, Inna Amarya ta bani abincin da kanta wanda na samu naci shi da ƙyar shi ma kuma kaɗan, bayan na gama ci Baba ya ɓallo magunguna na sha da ruwan tofin adu'ar da yayi, Adawiyya na gefe tana ta aikin jera min sannu cike da ɗumbin tausayina, har tsawon wani lokaci da magani ya tsarga min cikina bai bar yi min ciwo ba, ciwon da nake jin inama zare raina akai na huta, tun ina kuka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.