Shiru Abba ya yi yana so ya gano inda kalmar ‘ka maida ita!’ Ta nufa, dan bai gane ba.Fusata granpa ya yi jin yadda yayi masa shiru dan haka ya daka mishi tsawa ta hanyar cewa, “ko baka ji na ne Abba!!”
Tuni Abba ya hau cewa “to Granpa in shaa Allah yanzu yanzu...” Duk ya bi ya rikice.
Ganin hakan ya sanya Ummi share fuskarta da ta jik’e da hawaye ta faki idon granpa ganin ba su yake kallo ba ya sanya ta d’an tab’a Abba ta ce “ka taso mu tafi, yake nufi.”
Kallon. . .