Skip to content

Direct side d’in Granpa aka nufa da gawar Ummi.

Kafin zuwa asuba Mommy da Gramma suka yi mata wanka suka shiryata. Haka nan suka sakata a gaba suka dinga yi mata karatu da tofi tun jiyan dama suke yi su biyar har Huda Shuraim da Sudais, suna yi suna kuka.

Ana idar da sallah aka sanar jana’iza k’arfe 9:00am a masallacin estate, daga nan gaba d’ayan su kowa ya nufi side d’in Granpa.

Shiruu! Haka b’angaren ya kasance amman kowa da Al’quraninsa, masu hawaye suna yi suna karatun…Har zuwa lokacin da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.