Skip to content

Da ƙyar Jalil ya buɗe baki cikin tsananin kunya yace Hajiya nima abunda ya faru ba'a so na bane, kuma nima abun yana damuna amma ba yadda zanyi ne!

Hajiya ta ce, "Karka rai na mun hankali kaji ko. Domin idan ka bari rai na ya ɓaci zaka iya rasa albarka ka gaba ɗaya!”

Alhaji adamu ƙanin mahaifin Jalil ya ce, "Hajiya abi a sannu dolensa yayi bayani dan duk nan ba abokin wasan sa. Kai Jalil za kai bayani ko kuwa? Dan ni kaina idan kai wasa zan cire babban rigar tawa na maka dukan tsiya kuma. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.