Daliban Kirki
01.
Ɗalibai 'yan kirki waƙe za mu fara,
Kome za mu fara sai mu ce Bismillah,
Bayan mun farka sai mu je mu yi Sallah,
Sannan mu je mu gaida iyayenmu.
02.
Daga nan kuma sai mu je mu yi wanka,
Bayan mun yi wanka sannan sai mu shirya,
Daga nan kuma sai mu je mu karya,
Sannan mu tafi zuwa makarantarmu.
03.
Ba ma yin wasa in har mun hau hanya,
Kowa yasan tabbas ai muna da. . .
Ma Sha Allah!