Skip to content

Bayanina

01.

Da sunan sarki Allahna, 

Da Yai jiki har ruhina, 

Sannan shi yai Abbana, 

Sannan shi yai Ummina, 

Yai yayye da ƙannena, 

Allahu ɗaya Ubangijina.

02.

Ƙara salati ga Manzona, 

Manzon Allah Annabina, 

Bawan Allah mai Madina, 

Shi ne sirrin ilimina, 

Domin Shi ne malamina, 

Baban Zahara Rasulullah. 

03.

Ya jama'a ga bayanina,

Bayani aakan ra'ayina,

Bayan kun ji jawabina,

Ku yo shari'a a batuna,

Bisa kan dukkan bayanina, 

Cikin hikima da tunanina. 

04.

Bayani ne a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Tambaya 3”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.