Gabatarwa
Kirkirarren Labari ne da Bai shafi kowa ba kuskure ne danganta Kai ko Wani da shi Babu mafi cancantar suyi suka akan labarin irin taurarin cikin Labarin Wanda kuka San Babu su fatan za a fahimta Kuma a kiyaye
Sadaukarwa
Wannan littafin Gabadaya na mutanen Gidan iko ne musamman Wanda Suke biye Dani da ayyuka na Allah ta ALA ka Amintar Dasu sani gabadaya.
Kyakkyawa ne Wanda kallo Daya zaka Gane Hakan musamman ma ga Mata Wanda yake Shan kallo saboda tsarin Halittar sa na Namiji ingarma. . .