Skip to content

Hankalinta a kwance yake, dan lokacin sallah Aisha babu wani abu da takeyi daya wuce tayi wanka, kwalliyar sallah sai kuma tarbar baki, idan kuma taje gidansu, sai randa ake haduwa gabaki daya a gidansu Jabir. In duk angama wannan kuma suna ware rana daya daga safe har zuwa dare suna yawo ne ita da Jabir din. Yau ma daya rage saura kwana biyu sallah, karamar wayarta ta dauka tana lalubar lambar Wahidah 08039154314, tunda a wajenta ta saka order din masa, wannan karin dai ta sakane fiye da waccan sallar, dan data kai gidansu, sai aka ajiye kowanne abinci. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

2 thoughts on “Tsakaninmu 37”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.