Idan zai zauna, ya kuma natsu, ko da bai iya kirga adadin hakurin daya taba bayarwa ba a rayuwarshi, to zai iya tuna da yawa a cikin lokuttan da hakan ta faru. Bawai yana daya daga cikin mutanen nan da bayar da hakuri yake yiwa wahala bane ba, in dai zakace yayi maka laifi bakinshi baya nauyi wajen baka hakuri, saboda bai dauki hakan a bakin komai ba, to laifukan nashi ne ne gabaki daya a idanuwan 'yan uwanshi basa yin girman da har za'a gangaro bigiren da zai bada hakurin, mutanen da sukeyi masa uzuri kafin ma ya. . .
Ya Allah
muna jiran tsammani