Ba wani bane ya zaunar dashi ya fada masa cewa a rayuwa irin tasu daya sani, ya kuma taso cikinta, akwai lokacin da zaka kai ko Hajiya Hasina sai dai ta zaunar da kai ta baka shawara, balle kuma ace tsakaninsu. Duk da ko sanda yake tasowa zai iya kirga mutum nawa suka taba rufe shi da fada a cikin 'yan uwan nashi, ba kuma don son da sukeyi masa bane kawai, sai don shi ba mai yawan yin laifi bane ba, to yaushe ma ya zauna balle yayiwa wani laifin? Yanzun kuma da yake zaunen, dukkansu kowa hidimar iyalinshi. . .
for me, this is the best book amongst your others
Dan Allah ayi mana update har shekara ta zago baa gama ba