Nan kuma suka dinga tataunawa game da sha'anin rayuwarsu wanda ba su bari ya yi tsayi ba dan basa san tuna baya.
Baban Sudais ne ya ce ranki ya dade.. ta dakatar dashi bana so Sunusi mun wuce wannan rayuwar ni ba kowa ba ce face mutum kamar kowa dan haka mu yi rayuwar kamar 'yan uwa ba na san tuna baya.
Amma ya akai kuka zo garin nan? Ya ce "Fada ne ya barke a garin tun bayan abubuwan nan sun faru , aka zo ana kona rigar mu dole kowa ya bar garin muka nufo muma nan dan. . .