Skip to content

Mamy ce ta daka mata tsawa tana cewa” Widad waca irin mutum ce ke? Shin baki san mutuwa ko baki yadda da ita ba ne, menene hujjarki na kiransa da shi ya kashe Sudais ko kina so ki dauki zubin kazafi ne?To in ma hankalin ki ne ya tafi yawan hucin gadi tun wuri ki lalubo shi dan bazan dauki shakinyan cin nan ba, saboda tsabar rashin tawakali a cikin kwana daya kin firita kanki kin firgita mu, shi din daki ikrarin shine ya kasha Sudais tun da yarasu suke dawainiya damu cikin girmamawa , kuma ke kanki kinsa fuskokin. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.