Skip to content

A waje kuwa Iya ce ta rafka salati shekara dan nan? Yace “ Iya kenan baki san karfi da tasirin soyayya ba shiyasa” Mami dake gefe tana hada kabeji tai murmushi tana kwalawa Widad kira, ta ansa ta fito maza zauna ki yanka min tunda kin koshi ko? Tace” tohm “ ta zauna ta fara aikin kabejin .

Affan ne yace” au Mami yaya zaizo cin abincin dare” Mami tace” tohm likita ma yace zaizo shima”Affan ya waro ido kai! Bari na kira yaya shi ya hakura kawai.

Mami da Iya suka waro ido a tare kuma suka ce” me yasa”? yace. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.