Murmushi ya saki yana duban hanyar da tabi ya zauna ya dau waya yayi musu order abinci san nan ya tashi ya fara rama salolinsa dan lokacin yamma tayi anyi sallar la’sar ma a kasar, har ya idar bai ga alamun fitowarta ba , ya mika ya tura kofar ya ganta har tayi wanka sallah itama take yi, ya dawo falon sakamakon danna kofar da akayi , yaje ya bude dan yasan order da yayi ce ta iso, aikuwa yana bude ya karba san nan ya maida musu kofa ya rufe.
Wayarsa ya dauka ya kira abokinsa kuma abokin karatunsa wanda. . .