Skip to content

Papa Murmushi yayi yace" Da Kai da Aisha duk daya ne a gurina , in har kaga Aisha bata koma dakin ka ba to itace tace bazata koma ba".

Malika Amma tace" shikenan mungode Allah ya Saka da Alkhairi Papa".

Ya amsa da Amin.

Malika tace" Safwan da Safna 'yan biyu da Kuma takwarar game da hadinku da Bashir Ballah mahaifin Abdullahi.

Sultan Muhammad Ballah dane ga Sultan din baya Abdulkarim Ballah na daya Wanda a yanzu Malik din mu yaci sunansa.

Sultan Abdulkareem na farkon d'a daya Allah ya bashi duk duniya kamar yadda Shima shi kadai iyayyansa suka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.