Skip to content

Da yamma akayi gagarumin taro me sunan taro na musaman domin kudi da kudi sunyi aiki , sarauta da sarauta ta hadu anyi izza anyi shagala.Mami taki kememe ayi mata makeup dan haka Safna ta tasa akai mata dauri me kyau .Widad kuwa tana cikin Amare su Islam da Husna ga Kuma Khadija Abbas ta rasa ma ina zata , Allah ya taimaketa duk hada bikin akayi .Sunsha kyau sosai Widad an kara kiba cikin yayi mata matukar kyau in baka kula ma ba sai kayi tunanin ba ciki bane kiba kawai tayi.Mijinta idonsa na kanta da lura da ita. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.