Skip to content

Bayan shekara biyu su Safna tayi nisa sosai a karatunta dan suna shirin tafiya level 3 .

Safwan kuwa daf yake da kammala karatunsa .

Su Fauwwaz suna ss1 ita kuma widad sun mata chiku chikun tafiya makarantar kwana jss1, dan tsangwamar 'yan unguwar sun takurasu babu ya Widad da take da kawaye a unguwar ma.

Sun shiryata tsaf! yanzu ta kusa shiga shekara goma , kuma da yake tana da kwalkwa a islamiyarsu an sata a sahun 'yan sauka duk da sun girmeta yawanchin yan saukar .

Mamy taji dadin haka ko ba komai ta kammala sauke alqurni kafin ta tafi , dan karkaratun. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.