Skip to content

Widad kuwa makaranta ta koma aka chigaba da rayuwar kamar yadda aka saba.

Wannan karon makiyan ta sunfi yawa dan kasancewar ta mai hazaka dan duk fita speech da ita ake a makarantar.

Tachiyo kyautitika masu daraja daga shugabanin kasarsu da kewaye dan indai batune na zance Allah ya horewa Widad ga lissafi shiyasa lokachin da zasu shiga ss1 Sir naseer yace " ta tafi science class" tace "ah,h dan burinta zama 'yar jarida ne ko lauyer likintanchi baya burgeta dan batasan ganin tashin hankali" dole ya kyaleta gashi suna shirin shiga ss3.

Achan gida kuwa mammynsu ta zama hajiya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.