Skip to content

Tun komawa ta gida na manta da batun, sai shirin tafiya suna Katsina nake, matar yayana ce ta haihu sosai yayan nawa yaso in je in zauna har sai tayi arba'in, karatuna da kuma koyarwar da nake ta hana ni tafiya. Na samu dai daga makaranta an bar ni in yi sati, ranar sunan muka tafi, can yan sunan suka baro ni, sai da nayi sati na dawo.Washegari Lahadi na koma makaranta, da aka tashi ina ta sauri in wuce gida,dan ko gidan Hafsa ban yi niyyar shiga ba, a gajiye nake kwarai, dan tun da na. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.