Cikin salon yaudara ta ɗa namiji ya ce "Ba zabenta nayi ba ke ce babba ki shirya mu tafi." Girgiza kai ta shiga yi, ya matsa kusa da ita janyota ya yi jikinsa suka faɗa tsakiyar gadon. Sai dai tun kafin abu ya yi nisa ta soma bijiro mishi da zancen kudaden da take so ya bata, zuciyarsa ce tayi bakikkirin ya tsani wannan bakar dabi'a tata, in har zai yi kwanciyar aure da ita sai ta roke shi.Ji ya yi shaukin abin ya sake shi, miƙewa kawai ya yi ya faɗa bathroom. Cikin shigar. . .
Good job
Gaskiya ina jin dadin haka