Muna komawa ni da Aunty Laila, falon Aunty muka zauna ta ce "Kayan naki fa yaushe za mu kai ɗinki? Kaina na kwantar a bayan kujera, sai na girgiza kai "Idan dai an kara kwana biyu zan tambayi Kawu fita, sai in zo mu kwasa mu kai."
Ta ce " Hakan ma ya yi, amma dan Allah ina so ki cire damuwa a ranki ki yi hakuri, Aunty za ta gyara ki dan h... Shigowar Auntyn yasa ta yin shiru Flate ɗin da ke hannunta ta ajiye gabana, ƙamshin ya daki hancina fish wit vegetables spaghetti ne, "Ga shi nan ku. . .
Update pls