Marairaicewa na yi na ba shi haƙuri, "Sai kin dawo" ya faɗi yana harɗe hannayensa a ƙirji, gifta su nayi na wuce har kuma na isa gidan raina a ɓace yake,
Haj Hajara uwargidan kawu Attahiru ta tarbe ni ta kaini wajenta muka gaisa na bata dambun naman da jallabiya da darduma da turare da nayo ma kawun tsaraba na ce a ba Kawu,Ita kuma doguwar riga da darduma.
Ta ce in zo muje in gaishe da kawun, Sallar alha ya idar na gaishe shi cikin nutsuwa, ya amsa yana ta sa mini albarka ya ajiye. . .
Ummu akwai kokari dadin iyaye su bawa yayansu tarbiyya kenan
Allah yakara tsakin hannu
Masha Allah anayi muna Jin Dadi mu dai muga sama na hazo latifa Allah ya kawo Miki Ciwon da kema zakije Asibiti