Skip to content

Mun isa Kankara lafiya. Na sha mamaki da na ga ginin da Tahir ya yi a jikin gidan su, dan kwata kwata zuwan mu na ji yana maganar sayen gidan da ke jikin gidan nasu an gama shi tsaf sai maganar shiga. Mun bar Tahir tare da jama'a muka shiga ciki, cikin ba masaka tsinke, har Haj Hajara ta Iso, Kawu Attahiru ne dai da Aunty Kulu ba za su zo ba.

Dakin Haj na kai mu daga Latifa zuwan ta na farko kenan, gyara sosai aka yi wa wurin nata, an maida shi two bed room flat an. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.