Skip to content

Yana son dubata, amma tsegumin da hakan zai janyo yasa ya wuce sama, ruwa ya watsa ya yi alwala sai ya wuce zuwa masallaci sallar la'asar. Sai da ya dawo sallar magrib ya shigo, dakin Latifa ya fara shiga sannan ɗakina. Ina zaune inda na idar da Sallah ina azkar, gabana ya tsuguna, ya kafe ni da mayatattun idanunsa da ke cikin glass ɗinsa na rai da rai, sau daya na dube shi, sai na maida kaina ƙasa gaba ɗaya ya dabuta ni, sannu da zuwa na yi mishi ya yi min ya gida da tambayar ba wata damuwa. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.