Skip to content

She's so sweet 1

Tunda muka dawo gida ba mu wani zauna ba fad'i tashi kawai mukeyi daga wannan zuwa wannan, hidima sun taru sunyi min yawa saboda komai ni ce a gaba tun ba a shiga hidimar sosai ba har na fara gajiya irin haka ina ga in an shiga bikin ai ina ganin bazan ganu ba tun daga lokacin na fara jinjina bestie da irin k'ok'arin a hidindimu na bata tab'a nuna gajiyawarta a lamura ba.

Lefe ake shirin kawowa tun safe ta gudo gidanmu wai kunyar 'yan gidansu take ji. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.