Skip to content

"Ba komai ɗ'a na kowa ne, da me arzikin da talakan duk abu na ɗaya ne, duk abinda mutun yayi wala sharan ko kharan shi zai girba, zan riketa da zuciya ɗaya Allah ya bani ikon aikatawa, Allah  nee zai kareta duk sharrin mutun..."

Tana zuwa nan a zance ta ta mik'e ta fice hannun ta rik'e da ni...

Mommy ta zaka ta da harara a fili tace" munafika kawai! Mutswwww?...

Haidar ya yunkura shima zuciyar sa babu dadi, tace" kai zauna!.." cikin isa da izza...

Ba musu ya zauna, ta daura da cewa" magana CE zan. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.