Skip to content

Tabbas na san na ɓata miki, kuma ina me baki haƙuri akan komai ma, ni dai dan Allah ki yafe min wallahi sharrin zuciya nee da shedana, insha Allah zan kiyayye gaba..."

" Har abada bazan taɓa riƙeki a zuciya ta ba Ameena, har kullum ina so kisa a ranki ke amana ce a gare ni, Allah yana gani nayi iya yina akan ki, in kin daina ruwanki in baki daina na ke da mahallicin mu, na yafeki duniya da lahira...

" Na gode Allah ya kara lafiya da nisan ƙwana.."

*****

Tunda muka fita banyi shiru ba, sai shirme. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.