Skip to content

*****

HANAM POV.

A hankali ta shiga motsa idonta, kafin hasken dake wajen ya shiga idon nata, ƙara meda idon nata ta yi ta rufe, tunanin abinda ya faru har ya kawota asibiti ya dawo mata sabo, Ita de bata san me ya faru ba, kawai Haris yace mata tazo su tafi, shi ne ya ɗauki Arya ita kuma ta bi bayansa.

Gidansu taga ya nufa, kuma tun daga shigarta falon gidan tasan cewa ba lafiya ba, dan taga kowa na gidan yana kuka, kowa ta tambaya lpy ?, sai yaƙi mata magana, Kamal ne kawai ya iya furta mata cewa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.