Skip to content

Tace" Hassana bata da namiji ai , Dan wan mijinta ne da matarsa aka sace ta karshe dai ma akace ta mutu a gurin masu satar mutanan shi kuma Uban bakin cikin haka an neme shi an rasa, ga dukiya smma duk sun danne wa yaro kuma shi kaɗai ne yaronsa domin lokacin da uwar ta ɓata ance ko da wani dan ko macece oho.

Hassana bata da kirki daga ita har mijinta sun lalata rayuwar yaro saboda ba ɗan su bane , haka akace wani zubin ma basu san inda yake kwana ba kuma ko ajikinsu.

Kuma su irin wannan kulawa. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.